Assalamu alaikuma warahamatullah wabarakatuhu alhamdulillah.
Yauma insha Allah zamu kawo amfanin wadannan abubuwan ataƙaice da kuma yadda za'a iya haɗasu dan samun dogon zango da kuma magance matsalar kawowa da wuri a lokacin jima'i, ayi mana afuwa wasu lokutan jawaban mu a wannan ɓangarwen dole ne ba wai rashin kunya bane.
#Amfanin_kayan_haɗin_ajikin_adam.
1. Namijin goro (bitter cola) yana da amfani sosai ajikin ɗan adam kamar magance matsalar ƙwayar cutar bakteriya, matsalar ido (glaucoma) ana amfani dashi bayan cin guba (anti poison) kashe cuttukan da zamu iya ɗauka lokacin saduwa (STD) haɓɓaka yanayin kuzarin namiji yayin saduwa da iyali (men infortence).
2. Zuma (honey) zuma na da amfani wajan kashe kwayoyin cutar fungal da kuma bakteriya, misali (canadida), sannan ta haɓɓa maniyin namiji sbd sinadarin (zinc) data ƙunsa. Taimaka wa wajan warkewar ciwo da sauran su.
3. Lemon tsami (lemon) ya ƙunshi sinadarin vitamin c sosai da kuma (soluble fibre) yana da amfami wajan magan ce lalurara kansa, ciwon zuciya, rage ƙiba da kuma taimakwa wajan magance matsaloli na sarrafa abinci ajikin ɗan adam.
4. Neskofi (nescafe) yana haɓɓa dukkan lafiya sanna kuma ya ƙunshi (polyphenols) taimaka wa cella ɗin jikin ɗan adam wajan aiki yadda ya kamata da kuma ya ƙar cuttutuka ajiki.
#Yadda_Haɗin_Yake_Shine.
1. Za'a samu namijin goro akalla guda 1-2 amman ya dan ganta da yadda akesan haɗin daya wa ko kaɗan.
2. Lemon tsami guda ɗaya shi za'a iya amfani da rabi ma.
3. A tana ji zuma ita akalla wacce zata kai cokali 2 ko sama da haka.
4. Neskofi ma asamu wanda zai kai adadin cokali 1 ko 2 amman ƙaramin cokali.
Aɗauki namijin goro a gogashi doka da ɓawon domin ɓawon suna da amfani ga lafiya suna, bayan an gogasho sai a zuba a roba, a kawo ruwa rabin kofi a zuba a juya shi sosai.
Sannan a ɗauki lemon tsami a yanka a matsa rabi aciki, sai aci gaba da juya wa sosai.
A kawo zuma cokali guda biyu a zuba acikin haɗin a juya sosai.
Sannan a zubi neskofi cokali ɗaya a
Sha safe DA ymma
0 Comments