Matsalolin Da Ma,aurata Ke Fuskanta A Lokacin Da Suke Jima,i Ko Saduwa.

 

WADANNAN ALAMU NA DAYA DAGA CIKIN MATSALOLIN JIMA'I GA MA'AURATA.


☈ Jima'i hanyace ta saduwa a tsakanin

namiji da kuma mace domin samun biyan bukata da samun zuriya. 


Jima'i yana samar da natsuwa da kuma kwanciyar hankali a tsakanin ma'aurata.


Wata matsala dake kawowa zamantakewar aure cikas ita ce rashin samun biyan bukata a lokacin jima'i wanda wannan matsalar tana faruwa a tsakanin ( maza da kuma mata).


Idan muka dubi matsalar jima'i a bangaren maza to zamu taradda:


【】 *Rashin kuzarin jima'i.*

【】 *saurin inzali.*

【】 *kankancewar zakarin namiji.*

【】 *karamcin ruwan maniyi da kuma karamcin sha'awa.*


『 Wadannan na faruwa kodai saboda rashin lafiya kamar basir wanda ba kadan yake yiwa kuzarin namiji mummunar illa ba.

『 ko ciwon sanyi

『 ko cutar erectile dysfunction ko kuma choronic masturbation

『 ko penile disoder.

『 ko kuma impotence da dai makamantansu.


Komai soyayayar da ke a tsakaninka da matarka matukar ba zaka iya biya mata da bukata ba to a hakikanin gaskiya akwal matsala.


『 So da dama wasu na kallon girman zakari shine ke biyawa mata da bukata

wanda wannan ba haka bane mafi yawancin masu amfani da wasu mutane na daban masu girman al'aura suna amfani da wannan hanyarce domin samun kasuwa da kuma janyo ra'ayoyin mutane zuwa ga hajarsu.


『 maganar gaskiya a nan itace matukar zakarin namiji yakai inci 5 ko kuma ince 5 inch na ruler to zai iya biyawa matarsa da bukata a yayin jima'i domin bakin abinda ya tasamma kofar farjin mace zuwa abnda ya kai inci uku a ciki to nanne wurin jima'i wanda idan ya zarce haka to yakai a cikin mahaifa gabda cervix kenan wanda anan ba wajen jima'i bane.


『 Inda matsala take duka bai fi a samu zakarin namiji kamar dan yatsan hannun mutum,wanda idan haka Allah ya halitto

mutum to sai hankuri idan kuma wasu cutukane to anan ne ake neman magani.

▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀▀

❀✿ ◦  *ℳATSALAR QANQANCEWAR ZAKARI.* ◦✿❀

*☏+2348037538596*


Ita dai wannan matsala ta qanqancewar zakari ta na shafuwar wasu maza.


inda suke fuskantar zuqewar zakari kamar na qananin yara.


kaga mutum baligi amma zakarinsa kamar na yaron da bai balaga ba.


A binciken da aka gudanar a wata cibiyar kiwon lafiya dake a California ta

kasar American ta tabbatarda cewa kamin Namiji ya iya gamsarda matarshi a lokacin saduwa to ana bukatar a kalla zakarinsa yakai tsawon inci 6 (6 inch

long).


domin idan bai kai ba to da wahala zakarin ya iya kaiwa ga wani wuri da

ake kira da 'G-spot' wanda shine ke matukar samarda jin dadi ga mace harta

kai ga samun biyan bukata.


Akwai zakarinda saboda qanqantarsa mace bata jin ko alamun ana saduwa da

ita.


Sai kaga ana soyaýya kamar mace ta hade mijinta amma dazaran andaura aure sai kaga matsala na ta faruwa.


domin ita mace zata iya jurewa da namiji talaka matukar tana samun gamsuwa da kyau da kyau ga mijinta.


amma bata juriyar zama da mai arzikin dake fama da matsala a lokacin jima'i.


*TO ℳE KE JANYO QANQANCEWAR ZAKARI ?*


Akwai halitta wanda bamai iya canzata kuma ba wani magani da ake sha amma

kuma akwai shawarwarin da ake basuwa da zai sa kaje daidai da irin mai tsarin

girman jikinka.

0 Comments