Yadda Zakiyi Maganin Muguwar Sha'awarki.



 Yadda Zakiyi Maganin Muguwar Sha'awarki.

Assalamu Alaikum Jama'a Barkanmu Da Wannan Lokacin Sannunmu Da Sake Kasan Cewa Daku Acikin Shafinmu Mai Albarka.

TAMBAYA

Malam saboda tsabar sha'awar da nake da ita ko hular namiji na gani sai na bata wando na. Bare kuma na ga namiji mai siffar danake so zuba nake kamar bokitin data bule. 

"Malam hatta yayyuna da kannena maza ji nake kamar na musu fyade, cikin su da wani zai nuna mini sha'awar sa ko da wasa da zan bashi hadin kai. Ban taba zina ba. Bana kuma kallon fina finai na batsa. Madugo baya bani sha'awa duk da wani lokacin kamar nayi ko zan samu sa'ida. Malam bani shawara yaya zanyi da wannan masifaffiyar Sha'awan nan tawa. Ko akwai maganin da ake Sha na rage sha'awa"?

AMSA

_Maganin matsalarki shine aure. Idan kika yi dacen auren namijin kwarai. Wannan ruwan dake bata miki kamfenki zaki nemeshi kiga ya kafe.

_Wannan sha'awar da kike yiwa kowane irin namiji zaki nemeshi ki rasa inda ya shiga. Zaki dawo muryar namiji ma baki tsoro take bare kuma shi namijin kansa. Amma duk wannan sai fa idan kinyi dacen auren namiji._

Kamar yadda na sha fadi. Sha'awa halittace, kowa kuma da irin tasa, babban maganin kwantar da shi sai ta hanyar abunda ke motso ta._

_Magungunan nasara masu rage sha'awa idan suka yi yawa a jikin mutum kashewa mutum sha'awar sa suke. Don haka bana bada sha'awaran amfani da su._

_Aure shine mafita, bama kuma auren kawai ba. Auren wanda ya iya ya kuma san makamar biyawa mace bukata shine kawai mafita. Don haka kiyi aure ki huta idan akwai manemi na gaskiya._

_Sanann kidinga yawaita azumin lapila ko sa alhamis da litinin ne._

_Sanann ki samu raihan(daddoya) da kosbara ki dakasu kidinga shan teaspoon a ruwan zafi sau 2 a rana.

Anan Muka Kawo Muku Karshen Wannan Bayanin Kubuyomu A Sabon Shirin Nagaba Don Jin Wasu Bayanan Mungode.

0 Comments