Shashancin Smart Tare Dawata Abokiyarsa.

Akwai Wani Shashashan Yaro Mai Suna Smart,Wata Rana Smart Yafito Yawo Sai Yahadu Dawata Abokiyarsa Mai Suna Jenifer.
Sai Smart Yake Cemata,Ke Bakifa Saniba Jiya Babana Yafada Rijiya,Sai Yanifa Tace Wayyo Allah Dafatan Dai Yanzu Bawata Matsala?
Smart:Badolema Yakasancema Bawata Matsalaba Tunda Tun Ajiyan Yadaina Ihun Naiman Taimako.

0 Comments