Tabbas Baba Yau Kashawu.

Wata Rana Wani Gaye Yashiga Wani Gida Da Ake Sayadda Barasa,Dashigar Gayen Sai Yasoma Cika Baki Da Alfahari Akan
Cewar Shi Bawani Mutum Dazai Wulakantashi Har Yaji Haushi,Koda Mutanen Mashayar Sukaji Haka Sai Duk Suka Juyo Amma Koda Suka Fahimci Waye Ke Wannan Magana Sai Suka Juya Sukaci Gaba Da Al,amuransu Saboda Saninsa Dasukayi Akan Dagiya Da Musun Jaraba,Sunanan Zaune Can Sai Wani Mutum Yake Mar Magana Amma Sai Yabasar Yaki Kulashi Saboda Yafashimci Kowaye Wannan Mutumin,Da Mutumin Yaga Yaki Kulashi Sai Yace Kai Jiyafa Na More Babarka,Mutumin Dai Baicemar Komaiba Don Kadda Yay Magana Hankalin Mutanen Yadawo Kansu,Can Wannan Mutum Yakara Cewa Kai Ko Kasan Cewar Babarka Nada Matukar Dadi Akan Gado,Dafadin Haka Sai Mutane Suka Jishi Yana Cewa Dan Allah Baba Tafi Gida Daga Gani Abuge Kake,Wannan Tsoho Baiyi Shiruba Saida Yakara Cewa Wallahi Jiya Da Daddare Bakaramin Dadi Babarka Tayiba,
Ai Kodajin Haka Sai Wadannan Mashaya Suka Tuntsure Da Dariya,Kaga Wannan Yazamo Darasi Agareshi Kasancewar Girman Kai Da Alfahari Bashi Dawani Amfani.

0 Comments