Yadda Zaki Gyara Farjinki Yayi Laushi Da Taushi Wajen Jima,i.




Assalamu alaikum sannunmu da jimirin sake saduwa daku awannan shafin namu me albarka.


Ki nemi man tafarnuwa

Man habba

Miski farin 


Ki kwaba su wajen daya kina inserting a FARJINKI yana Kore infection yasa wajen kamshi, yayi tighting dinki ya kuma sa wajen yayi laushi da taushi


MAGANIN KAIKAYIN GABA

A nemi hulba a dafa snn idan ya dan huce a xauna acIkI at least 30 mint,snn a Debi Wanda aka dafa a sa tsamiya a sha.


GYARAN NONO


Gero 

Alkama

Jar masara 

Farar shinkafa


 sai ki gyara ki hadasu ,ki wanke ki shanyasu a rana su bushe,sai ki soya sama sama,sai ki juye ki kai nika gaba daya,sai ki dinga diban cokali daya da Rabi kina sha da nono ko yoghurt mai kyauta,zaki yi mmk ydd zai canxa.


2 ko kuma kisami garin garin hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su,idan kin gama sai ki sami man hulban ki shafa musu, wacce xatai yaye xata rinka sha two weeks bf n after tayi yayen.


 SANYI MAI SANYA FITAR RUWA DA KAIKAYI KO KURAJE


A nemi hulba ,man tafarnuwa, man Shanu,yayankabewa,a daka a hada a Kwana a wajen daya a dinga sakawa acikin shayi ana sha ko a abinci.


 KA'ARI NI'IMA


Ki nemi ridin ki daka ki tankade ki nemi madara ta ruwa ki hada ki gauraya saiki sha.


RUWAN KANKANA DA CITTA


Ka nemi kankana mai kyau daidai bukata sai ka yayyanka gunduwa gunduwa da citta kwara daya sai ka hada kayi blending nasu a sa rariya a tace ruwan sosai,a zubarda tukar sai a ajiye su dan huce a sha rabin cup safe da yamma.

Kada a saka sugar ko wani abu can su kadai za a sha.


Ko  kuma ka nemi citta kayi blending nata ita kadai sai ka tace ruwan nata,ka nemi kankana ita ma kayi blending nata sai ka tace ruwan nata a zuba half na kowane making one glass sai a sha.


1.Yana maganin rashin kuzari ga maza musamman da suka kwana biyu ko ke fama da matsalar rashin karfin jima'i sanadin ciwon suga ko hawan jini.


2 Yana maganin tarin majina sanadin sanyi (chest cold)


3 yana wanke dattin ciki sanadin ciye ciyen da muke yi na kayan zaqi da kayan maiko da makamantansu.


4.Yana maganin kuraje makoshi (sores throat)


5 yana wanke mara sai a matse lemun tsami daya a ciki. 


6.yana karawa jiki lafiya da karfi.


7 ana shan ruwan lemun zaqi da kankana da citta a cikin ruwan dumi domin karfafa garkuwar jiki.


8.yana wankin koda.


9.Yana wankin hanta 


10.Yana gyara jinin jiki.


11 yana maganin cutukkan kwayoyin virus


12 yana magance cutukkan daji waton cancers 


13 yana samarwa jiki da muhimman Sinadirrain yaki da cuta.


14.Yana kare zuciya daga cutuka masu tarin yawa.


15 Yana dimama jiki.


16.Yana maganin yawan hauhawan jini.


17.Yana maganin yawan atishewa.


18 yana maganin tarin nimoniya.


19. A tafasa fatar kankana data lemun zaki da citta a sha da Zuma maganin asma da kuma maganin tarin HIV


20. Kaikayin makogwaro da kurajen iska a kan harshe.


Allah yabada sa,a.

0 Comments