Abubuwan Da Karancinsu Ke Haifar Da Ciwon Koda.

Mafi Yawancin Al,umma Suna Samun Matsala A
Bangaren Bacci Da Kuma Yawan Motsa Jiki Da
Kuma Yawan Son Amfani Da Gishiri Ko Kuma
Rashin Shan Ruwa Ishashshe To Wadannan
Abubuwa Guda Hudu Suna Matukar Bawa Koda
Matsala Saboda Haka Akiyayesu Allah Yataimaka.
Wadannan Abubuwa Sune.
(1) Rashin Shan Wadacaccen Ruwa.
(2) Rashin Yawan Motsa Jiki.
(4) Rashin Samun Wadacaccen Barci.
(5) Sai Kuma A Daina Yawan Amfani Da Gishiri
Sosai.

0 Comments