Hukuncin Bude Shafin Facebook Da Irin Wadannan Manufofi.

A Wannan Shekarar Ta Dubu Biyu Da Goma Sha Takwas 2018 Ma,aikatar Facebook Tayi Bincike Inda Ka Hango Dubunnan Account Wanda Ba Nagaskiyaba,Danna Wannan Hoto Don Karanta Hukunchin Da Aka Tanadarwa Ga Duk Wanda Yake da Irin Wannan Account.
A Wannan Wata Na Goma Sha Daya Ma,aikatar
Facebook Tasoma Wani Bincike A Inda Tagano
Cewar Akwai Wasu Dubunann Account Wadanda
Aka Kirkiresu Dawata Manufa Ta Daban Wadda
Tasabawa Tsari Irin Na Facebook,
Sakamakon Hakan Ma,aikatar Tasha Alwashin
Sheke Duk Wani Account Data Bincika Taga
Cewar Anbudeshi Ne Dawata Manufa Sabanin Ta
Kamfanin To Wannan Account Yazama
Shekakke,A Shawarce Idan Kasan Kana Da Irin
Wadannan Account To Kay Maza Kana Amfani
Dasu Da Kuma Add Na Sabbin Friend Don
kubutar Da Irin Wadannan Account Daga Wannan
Masgiya Dake Faruwa.

0 Comments