Ko Kasan Ma,anar Kalmar Whatsapp?

Mafi Akasarin Al,umma Suna Yin Register Ta
Social Media Kamar Facebook Twitter Instagram
Telegram Dakuma Whatsapp Batare Da Sanin
Ma,anar Wadannan Shafukaba.
To Adarasinmu Nayau Zamuyi Bayani Akan
Ma,anar Kalmar Whatsapp Dakuma Sunan Wanda
Ya Wallafa Wannan Shafi.
Itadai Wannan Kalma Ta Whatsapp Tana Bayani
Ne Akan Cewar Shafinta Yana Bada Damar
Tattaunawa A Tsakanin Mutane Guda Biyu,Sannan
Har Ila Yau Yana Bada Damar Tura Sakon Bidiyo
Ko Audio Daga Wani Mutum Zuwa Wani,Yakuma
Baka Damar Kiran Duk Wanda Kakeso Batare
Dakayi Amfani Da Airtime Ba Wato Kudi,To Kaji
Ma,anar Kalmar Whatsapp Dakuma Amfaninsa.
Amsa Ta Biyu Kwa Itace Shidai Wanda Ya
Wallafa Wannan Shafi Na Whatsapp Sunansa
Mark Zukarberg Wato Mutumin Dayake Da
Mallakin Shafin Facebook.

0 Comments