Amfanin Madara Da Zuma Ga Jikin Dan Adam.

Hada Zuma Da Madara A Gu Daya Nada Matukar Muhimmanci Don Kuwa Yana Da Matukar Amfani Ga Jikin Dan Adam Gabaki Daya.
Hada Zuma Da Madara A Gu Daya Nada Matukar
Muhimmanci Don Kuwa Yana Da Matukar Amfani
Ga Jikin Dan Adam Abayadai Kunsan Cewar
Ruwan Zuma Yana Matukar Taimakawa
Kwakwalwar Mutum Wurin Samun Tunani Da
Kuma Kaifin Basira,Ita Kuwa Madara Kunsan Tana
Karawa Jiki Kyau Da Kuma Gina Jiki,To Zakayi
Mamaki Ko Son Jin Abinda Zai Faru Idan Aka
Hada Wadannan Abubuwa A Wuri Daya To Hada
Wada Wadannan Abubuwa Guda Biyu A Wuri Daya
Wato Zuma Da Madara Na Matukar Taimakawa
Jikin Dan Adam Wurin Kashe Duk Wasu Cututtuka
Dasuka Danganci Fata Da Kuma Karawa Fatar
Jikin Dan Adam Kyau Da Santsi,Sannan Hada
Wadannan Abubuwa Yanasa Ko Yaushe Kazamo
Jikinka Ba Nauyi Shafalfal Sannan Yana Kuma
Kara Kuzari Da Yawan Son Mosta Jiki,
To Wadannan Sune Kadan Daga Cikin Amfanin
Zuma Yayin Da Aka Hadata Da Madara.

0 Comments