Ko Kasan Mutumin Daya Fara Kirkirar Mota A Duniya

Da Farko Shidai Wannan Mutumin Yakasance Dan Kasar Germany Ne Kuma Rana Daya Ya Zauna Yayi Wannan Tunani Ta Yadda Zai Kirkiri Mota,Yay Ta Tunani Daban Daban Inda A Karshe Yagano Wata Hanya Dazata Taimaka Mar Wurin Wannan Aiki Nasa.
Karl Benz Ainishin Mutumin Kasar Germany Ne
Kuma Shine Mutumin Daya Fara Zaunawa Yay
Tunanin Kirkirar Mota Yakuwa Samu Nasarar Kera
Motar A Shekara Ta Alif Dabu Goma Sha Takwas
Da Tamanin Da Biyar Wato 1885,
Shidai Wannan Mutumin Yay Wannan Aikin A
Ainishin Kasar Tasa Ta Germany Inda Ita Wannan
Ma,aikata Daya Kirkiri Wannan Mota Yaci Gaba Da
Wanzuwa A Duniya Wanda Yanzu Ake Kira Da
Suna->>
Mercedes-Benz
Wannan Shine Takaicaccen Tarishin Mutumin
Daya Fara Kirkirar Mota A Duniya.

0 Comments