Daya Kawai Nasata.

A Lokacin Danake Yaro Nakan Roki Allah Daya Kawo Sanadin Da Zan Samu Keke Guda Daya,Amma Sai Naga Kamar Allah Bazai Amsa Min Wannan Addu,ar Tawaba,Sai Nasaci Keken Guda Daya Na Rokeshi Daya Gafartamin.

0 Comments