Karamchin Yan,Uwantaka.

Wata Rana Wani Malami Yashiga Wani Class Sai Yake Tambayarsu Dacewa Class Idan Misali Ina Tafe Sai Naga Wani Mutum Yana Dukan Jaki,Sai Nahanashi,Shin Wane Irin Karamchi Da Kyautatawa Na Nunawa Wannan Jaki?
Sai Class Sukace A Malam Kanuna Masa Karamchin Yan Uwantaka.
Hahahhahhahahah

0 Comments