Natsaya Ne Akansa.

Akwai Wasu Abokai Su Biyu Smart Da Mudi Su Wadannan Abokai Suna Wata Tattaunawa Ne Akan Wani Abu,Bari Muji Abinda Yake Faruwa->>
Smart:Mudi Miyasa Baka Fito Dawuri Bane Tundazu Nafitofa Nake Ta Famar Jiranka.
Mudi:Kayi Hakuri Wallalhi Ina Cikin Tafiyane Sai Naga Wani Mutum Yadauko Wata Jaka Da Kudi Kimanin Dubu Talatin Amma Sai Yace Min Wadannan Kudade Sun Fadi.
Smart:Mikayi Wurin Taimaka Masa.
Mudi:Ba Taimakonsa Nay Niyar Yiba Kudin Nasa Nakeso Don Haka Na Tsaya Akan Kudin Don Yatafi In Dauke.

0 Comments