Yan Wasan Tsakiya Dasuka Fi Taimakawa Kungiyoyinsu A Wannan Shekarar.

A Wannan Kakar Wasa Ta Shekarar Dubu Biyu Da  Goma
Sha Takwas Dakuma Shekarar Data Gabata Wato Shekara Ta Dubu Dubu Biyu Da Goma Sha Bakwai,
Wadannan Yan,wasa Sunyi Matukar Nuna Kwarewarsu Da Jajircewa Wurin Wasukan Dasuka Gabata Sakamakon Haka Ko Wanne Daya Daga Cikinsu Yasamu Wani Matsayi A Jerin Matakai Da Aka Tanadar Musu Ga Yadda Tsarin Yataho->>>
A Wannan Kakar Wasa Ta Shekarar Dubu Biyu Da
Goma Sha Takwas Dakuma Shekarar Data
Gabata Wato Shekara Ta Dubu Dubu Biyu Da
Goma Sha Bakwai,
Wadannan Yan,wasa Sunyi Matukar Nuna
Kwarewarsu Da Jajircewa Wurin Wasukan Dasuka
Gabata Sakamakon Haka Ko Wanne Daya Daga
Cikinsu Yasamu Wani Matsayi A Jerin Matakai Da
Aka Tanadar Musu Ga Yadda Tsarin Yataho->>>
(10)Jorginho (Chelsea)
(9)Casemiro (Real Madrid)
(8)Sergio Busquets (Barcelona)
(7)Thiago Alcantara (Bayern Munich)
(6)Toni Kroos (Real Madrid)
(5)David Silva (Manchester City)
(4)Isco (Real Madrid)
(3)N'Golo Kante (Chelsea)
(2)Kevin De Bruyne (Manchester City)
(1) Luka Modrid ( Real Madrid)
Wadannan Sune Yan Wasan Dasukafi Kowanne
Taka Laida A Kakar Wasanni Ta Bana Kuma Suke
Damawa A Wannan Kakar Wasanninma Tabana

0 Comments