Kadda Kayi Aure Matukar Bakada Amsar Wadannan Tambayoyi.


Mafi Akasarin Mutane Suna Ganin Aure Kamar Abune Mai Sauki,Sai Dai Wannan Tunani Nasu Sam Bahaka Bane,Bazaka Tabbatar Da Hakanba Har Sai Ka Karanta Wadannan Tambayoyi Dake Kasa.
Kadda Kai Tsaye Ka Afka Kace Zakayi Aure
Batare Dakasan Dokokinsaba Da Kuma
Sharuddansaba Kadda Kay La,Akari Da Abinda
Zaka Samu Kullum Kana La,akari Da Abinda Zaka
Bayar Sai Kasamu Dacewa,Ga Wasu Daga Cikin
Tambayoyin Dayakamata Kasani Kafin Ka Tunkari
Aure->>
(1) Yakamata Kasan Cewar Wadda Kake Kauna
Itama Tana Kaunarka Da Gaskiya.
(2)Sannan Yakasance Duk Wani Sirrinku Babu Mai
Jinsa Daga Bakin Dayanku.
(3)Kasan Cewar Idanfa Kanemi Yarinya Da Aure
To Ka Aureta Ne Daniyar Zama Na Har Abada
Indai Bawata Babbar Matsala Akasamuba.
(4)Sannan Kuma Dole Ne Kasan Cewar Duk
Abinda Yashiga Tsakaninku Na Wata Hayaniya To
Hakki Ne Akanka Ka Warware Wannan Rigima
Kafin Wani Yaji Abinda Yake Faruwa.
(5)Yakasance Zaka Iya Sadaukar Da Duk wani
Abu,Wadda Kake Matukar So Domin Wadda Zaka
Aura.
(6)Sannan Yakasance Imaninku Yazamo Daya
Akan Duk Wani Abu.
(7)Sannan Yakasance Duk Wasu Mafarkanka Sai
Ka Manta Dasu Misali Yawan Son Tafiye Tafiye
Dama Wasu Abubuwan.
(8)Yakuma Kasance Dukkaninku Kunason Samun
Magada.(Ya,ya)(Children)
(9)Dole Ne Ka Kasance Mai Gaskiya Da Rikon
Amana Kafin Kay Aure.
(10)Yazama Dole Kusance Masu Farin Ciki Da
Biyayya Ga Kowane Dangi.
Wadannan Abubuwa Sunada Matukar Tasiri A
Harkar Aure Idan Har Kasan Bazaka Iya Cika
Wadannan Sharudaba To A Shawarce Kadda Kay
Aure,Domin Idanma Kayi Auren Andinga Samun
Matsaloli Azamantakewa.


0 Comments