Rubuta Wadannan Abubuwa A Shafin Facebook. Nada Matukar Hadari

Kar Kayi Mamakin Jin Cewar Rubuta Wadannan Abubuwa Guda Tara Zai Iya Baka Matsala A Shafinka Na Facebook Dakuma Rayuwar Iyalanka Gaba Daya Domin Sanin Wadannan Abubuwa Dasu Kamata Kana Baiyanasu A Facebook Ba Danna Wannan Siririn Rubutun Dake Kasa.
Muddin Kanason Zaman Facebook Dinka Lafiya
To Kadda Kay Post Na Wadannan Abubuwa
Domin Su Wadannan Abubuwa Suna Matukar
Saurin Bada Duk Wani Bayanai Akan Facebook
Account Dinka Tayadda Wani Zaiyi Saurin
Lalatama Shi. Wadannan Abubuwa Kwa Sun Hada
Da->>>
(1) Kadda Kay Addin Na Friend Din Dabaka
Saniba Ko Shi Yay Addin Dinka Ka Karba Hakan
Yanabawa Hackers Damar Sankamema Account.
(2) Kadda Kay Add Na Mai Gidanka Indai Batare
Da Saninsa Ba Don Hackers Suna Amfani
Dawannan Hanya Wurin Shekewa Mutum Account
Nasa.
(3) Ka Guji Posting Na Hotunan Ya,yanka Saboda
Yana Saurin Bada Damar Sacesu Allah Yakiyaye.
(4) Kadda Kay Post Na Birthday Dinka Wannan
Shima Yana Bawa Hackers Damar Satar Bayanai
Daga Cikin Facebook Dinka.
(5) Dolene Ka Goge Ko Boye Phone Number
Naka Saboda Tsaro Don Amma Fi Shekewa
Mutane Account Ta Hanyar Amfani Da Phone
Number Nasu.
(6)Dolene Ka Rufe Location Naka Saboda
Tabbatar Da Tsaro.
(7) Kadda Kana Post Nawani Abu Dazakayi A
Gaba Ko Kake Kokarin Yi Domin Idan Kunyi
Yarjejeniya Dawani Kamfani Ko Wani Mutum Akan
Wani Abu Dazai Baka To Zai Iya Fasawa Inyaji Ta
Hanyar Daka Samu Matsala.
(8)Kadda Kadinga Bayyana Dangantakar Dake
Tsakaninku Dawata Ko Wani Don Wani Hanyar
Dayake Nema Kenan Yaji Idan Kun Bata To Shi
Sai Yakara Kuntatama.
(9)Kadda Kay Post Nawani Abu Daya Danganci
Account Dinka A Facebook Koda Kwa Account

  • Number Ne.

0 Comments